iqna

IQNA

birnin lagos
Tehran (IQNA) A jiya ne gwamnatin jihar Legas ta ba da umarnin aiwatar da cikakken hukuncin da wata babbar kotu ta yanke wanda zai baiwa dalibai a makarantun jihar damar sanya hijabi don halartar karatu.
Lambar Labari: 3488299    Ranar Watsawa : 2022/12/07

Wani Masani Dan Najeriya:
Bangaren kasa da kasa, wani masania tarayyar Najeriya ya bayyana cewa, sau tari matsalolin da al'umma ke fuskanta na da alaka ne da rashin sanin koyarwar kur'ani a kan lamarin rayuwarsu.
Lambar Labari: 3481304    Ranar Watsawa : 2017/03/11